Jump to content

Ifedayo Oladapo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Fedayo Olawole Oladapo, OON, FICE, NNOM, (24 Nuwamba 1932 - 6 Maris 2010) wani malami ne dan Najeriya kuma farfesa a fannin Injiniyacin a jami'ar Legas.