Ignatius Ekwunife

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ignatius Ekwunife (an haife shi a ranar 20 ga watan Afrilu shekara ta 1990 a Onitsha, Jihar Anambra ) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne, wanda ke buga wasa a Bayelsa United.

Sana’a[gyara sashe | gyara masomin]

Ekwunife ya fara aiki da kungiyar Ocean Boys FC kuma ya koma Zamfara United FC a shekara ta 2008  bayan shekara daya da Zamfara ya kulla yarjejeniya da Bayelsa United.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]