Jump to content

Igwe Alfred Achebe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.


His_Majesty_Nnaemeka_Achebe
His_Majesty_Nnaemeka_Achebe

Igwe Alfred Achebe ya kasance sarki ne na onitsha. An haifeshi a shekarar 1979 ya kuma rasu a shekara 2012. Shi din dan kasuwa ne mai tasiri kuma yayi aiki a matsayin shugaban hada-hadar kasuwanci ta onitsha.