Ikililou Dhoinine

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ikililou Dhoinine
President of Comoros (en) Fassara

26 Mayu 2011 - 26 Mayu 2016
Ahmed Abdallah Mohamed Sambi (en) Fassara - Azali Assoumani (en) Fassara
President of Anjouan (en) Fassara

26 ga Maris, 2008 - 31 ga Maris, 2008
Vice President of the Comoros (en) Fassara

26 Mayu 2006 - 26 Mayu 2011
Rayuwa
Haihuwa Mohéli (en) Fassara, 14 ga Augusta, 1962 (61 shekaru)
ƙasa Komoros
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da pharmacist (en) Fassara

Ikililou Dhoinine (an haife shi 14 ga watan Agusta 1962) ɗan siyasan Comor ne. Ya kasance shugaban Comoros daga 2011 zuwa 2016. Ya lashe zaɓen ne da Mohamed Said Fazul da Abdou Djabir ta hanyar samun Ƙuru'u mafiya yawa. Kafin ya zama Shugaban ƙasa, Dhoinine shi ne Mataimakin Shugaban Comoros daga 2006 zuwa 2011. [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Members of the Government of the Union of Comoros Archived 2011-07-22 at the Wayback Machine United Nations