Ilimin Musulunci: Na nufin koyon ko koyar da addinin Musulunci. Hakan za'a iya bayyana shi ta hanyoyin a mahanga guda biyu:[1]
Jami ar MusulunciDaga mahangar Hangen Zaman duniya, Ilimin koyon musulunci na nufin cibiya ce ta bincike wadda subject din shine musulunci amatsayin addini da civilization.
Daga mahanga ta addinin ; Musulunci, Ilimin addinin Musulunci ita Kalmar umbrella term na kimiyyar addini ('Ulum al-din) wanda Ulama'u keyi.