Jump to content

Ilimin magunguna

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wiron bada magani
Taron rantsar da mask ilimin magunguna

Ilimin magunguna kafin fara bayani ya kamata mufahimci kowa ce kalma ɗaya bayan ɗaya.

  • Ilimi Wannan kalmar na nufin mutum yasan wani abu ta hanyar koya ko baiwa da Allah yayi masa.[1]
  • Magani wannan kalmar na nufin wani abu da ake bama wanda baida lafiya yayi amfani dashi don yasamu waraka daga cutar da take damunsa.[2]

Ilimin magunguna

[gyara sashe | gyara masomin]

Wannan kalmar na nufin wani ilimi ko baiwa da mutum yaje ya koya ko ya iya don bada magani ko haɗa magani ga marasa lafiya. Rabe-raben masu bada magani sun rabu kamar haka:

  1. Na Zamani Wannan na nufin wanda yaje yayi karatu musamman a Jami'a don ya dunga bada magani. A turance ana kiran shi da suna (Pharmacist) wurin da yake bada magani kuma ana kiran wurin da (Pharmacy).
  2. Na Gargajiya wannan kalmar na nufin wanda yake bada magani na itatuwa ko hanyar baiwa da Allah yayi masa. A turance ana kiran shi da suna (Herbalist).[3]
  • Mai bada Maganin yaje ƙaro ilimin magunguna.
  • Inson yarona ya zama mai Ilimin magunguna.
  • ƙungiyan masu Ilimin magunguna suna yajin aiki.[4]
  1. Hornby, A s (2000). Oxford Advanced learner's Dictionary of Current English (8 ed.). Oxford University Press. ISBN 9780194799126.
  2. Nicholas, Awde (1996). Hippocrene Practical dictionary. Hippocrene books New York. ISBN 0781804264.
  3. Newman, Paul (2000). An Encyclopedia Reference Grammar. Yale University Press New Heaven and London. ISBN 9780300122466.
  4. Newman, Paul (2000). An Encyclopedia Reference Grammar. Yale University Press New Heaven and London. ISBN 9780300122466.