Jump to content

Imini River

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Imini River (Larabci: نهر اميني‎) wani kogi ne aMorocco. Yana zubo wane ta Atlas Mountains sanna ya shiga Ouarzazate River, da kuma Draa River. Yana bada fili a gurin da kuma korayen ganye da kuma ruwa me kyau.