Yanar gizo
|
IP network (en) | |
|
| |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na |
telecommunications network (en) |
| Farawa | 29 Oktoba 1969 |
| Suna saboda |
internetworking (en) |
| Wanda yake bi |
Bildschirmtext (mul) |
| Karatun ta |
Internet studies (en) |
| Mai ganowa ko mai ƙirƙira |
Vint Cerf (en) |
| Tarihin maudu'i |
history of the Internet (en) |
| Gudanarwan |
internaut (en) |
| Amfani wajen |
internaut (en) |
| Uses (en) |
Internet Protocol (en) |
| Complies with (en) |
Internet Protocol (en) |



Intanet ko Yanar gizo: Ta kuma kasan e wani irin tsari ne na harhade-harhaden na'u'oin duniya a bisa ɓangare guda domin sadar da junansu a bisa dogon zango ba tare da hadakar waya a tsakani ba (wireless). Biliyoyin na'urorin computa ne ke jone da juna a babban turken internet a duniya.

Tasirin intanet
[gyara sashe | gyara masomin]Tasirin intanet kan rayuwar Ƴan'adam dai fasaha ce da wasu masana ke cewa ta sauya fasalin yadda ake gudanar al'amuran rayuwa a duniya gaba ɗaya, har ta kai wasu na cewa sun fara mantawa da ko yaya rayuwa take kafin zuwan Intanet.[1]
Menene intanet(yanar gizo)?
[gyara sashe | gyara masomin]intanet wata babbar hanyar sadarwa ce da ta haɗa kwamfutoci, wayoyin hannu, da na'urori daban-daban a duk duniya domin mutane su iya musayar bayanai, ko tattaunawa, kallon bidiyo, aikawa da saƙo, da yin abubuwa da dama cikin sauƙi.
intanet ita ce hanyar da ta mayar da duniya kamar ƙauye guda (global village).
Yadda intanet ke aiki
[gyara sashe | gyara masomin]intanet tana aiki ne ta hanyar:
1. Na'urorin haɗi(devices)
[gyara sashe | gyara masomin]. Wayoyi
. Kwamfutoci
. Tablet
. Na'urorin amfani yau da kullum
2. Cibiyoyin sadarwa( servers & Networks)
[gyara sashe | gyara masomin]wuraren da ake adana bayanai da shafuka da mutanen ke ziyarta.[Kamar ( information retrieval) 1]
3. Masu bada sabis ( service providers-ISP)
[gyara sashe | gyara masomin]sune ke bada data, misali:
. MTN
. GLO
. AIRTEL
. 9MOBILE
4. Shafukan yanar gizo
[gyara sashe | gyara masomin]Misali:
. YouTube
. Wikipedia
. Tiktok
Abubuwan da ake yi da intanet
[gyara sashe | gyara masomin]1. Sadarwa( communication)
[gyara sashe | gyara masomin]. Tura saƙon WhatsApp
. Kiran bidiyo
. Social media
2. Neman bayani (Research & Learning)
[gyara sashe | gyara masomin]. Amfani da Google
. karatun online schools
. Koyar wa a YouTube
3. Nishaɗi(entertainment)
[gyara sashe | gyara masomin]. Kallon Fina-finai
. Sauraron waƙoƙi
. Social media browsing
4. Kasuwanci (Business & online marketing)
[gyara sashe | gyara masomin]. Siyar da kaya ta Facebook, Instagram ko WhatsApp [Manhajojin ne suka zo da haka 1]
. Asusun banki
. Talla ta yanar gizo
. Tura fayiloli cikin sauri
Amfanin intanet
[gyara sashe | gyara masomin]✅️ Sauƙaƙe sadarwa
[gyara sashe | gyara masomin]A kira ko a tura saƙo a cikin daƙiƙa kaɗan.
✅️ Ƙara ilimi da bincike
[gyara sashe | gyara masomin]Ana samun bayani cikin sauƙi.
✅️ Ƙara samun kuɗi
[gyara sashe | gyara masomin]Kasuwanci ta zanar gizo ya taimaka ma mutane da yawa.
✅️ Sauwaƙa aikin gwamnatin da kwamfutoci
[gyara sashe | gyara masomin]Biyan kuɗi, neman aiki, rigista - duka a yanar gizo.
✅️ Nishaɗi da hutu
[gyara sashe | gyara masomin]Waƙoƙi, fina-finai, labarai.
Illolin intanet
[gyara sashe | gyara masomin]❌️ Mutane suna ɓata lokaci
[gyara sashe | gyara masomin]social media na iya sa mutum ya bata lokaci.
❌️ Ƙarya da yaudara (scam)
[gyara sashe | gyara masomin]wasu suna amfani da intanet domin damfara.
❌️ Bayanai mara sa kyau
[gyara sashe | gyara masomin]wasu bayanan basu da kyau musamman ga yara.
❌️ Satar bayanan mutanen
[gyara sashe | gyara masomin]❌️ Dogaro da intanet sosai
[gyara sashe | gyara masomin]Yana iya rage aiki idan babu data ko network.
Abubuwan da ke ƙawata intanet
[gyara sashe | gyara masomin]. Browser-kamar opera, chrome, Firefox
. Website-shafin yanar gizo
. URL- Adireshin shafin
. WiFi- hanyar amfani da intanet ba tare da data ba
. Data - bayanai ko amfani da intanet
. Download/upload- sauke ko tura fayil
Taƙaice
[gyara sashe | gyara masomin]intanet ta haɗa duka duniya wuri ɗaya domin mutanen su tattauna, su nemi ilimi, su yi kasuwanci, su nishaɗantu ko su ajiye bayani.
Al'ummar wasu garuruwan arewacin Zamfara da ke Najeriya, na ci gaba kokawa akan katsewar Internet a wasu yankunansu tsawon wattani uku ba tare da sanar da su dalilan da ya sa hukumomi suka ɗauki matakin hakan ba. Al'ummar kananan hukumomin Kauran Namoda da Shinkafi da Zurmi da kuma Birnin Magaji, sun ce rashin intanet din ya jefa su cikin tsaka mai wuya. Mazauna wadannan yankuna sun ce rashin intanet din ya sanya ala tilas suna tsallakawa zuwa yankunan makwabtansu kafin su samu intanet don biyan bukatunsu. Kwamared Abdulrazak Bello Kaura, shi ne sakataren watsa labarai na kungiyar kula da ci gaban Kauran Namoda, ya shaida wa BBC cewa, da farko matsalar ta fara da rashin iya kiran waya sai mun je har Gusau, sannan zamu iya kiran waya. Ya ce,"To daga baya sai aka dawo ana iya kiran waya, daga nan kuma sai intanet y afara daukewa, ya zamana bama iya siyan data ballanata mu yi abu da ya shafi amfani da intanet da wayoyinmu na salula ko kuma kwamfuta. "Ba ma iya komai sai dai mu je shagunan da ke amfani da intanet wanda suke siya don yi sana'a wanda anan idan kaje kudin da zaka biya don tura wani sako ko amfani da intanet din ta sun a wani kankanin lokaci na da yawan gaske." In ji shi. Kwamared Abdulrazak Bello Kaura, ya ce "Wannan matsala ta rashin intanet din ta tilastawa matasa da dama barin gari domin su je ci gaba da harkokinsu na kasuwanci da suke amfani da intanet,"
Manhajar intanet biyar da gwamnatin Najeriya ta yi gargadi kan sauke su
21 Nuwamba 2022
Shawarwari bakwai kan yadda za ku yi amfani da wayarku
25 Fabrairu 2024
Ko ya kamata gwamnatocin Afirka su dakatar da TikTok?
4 Aprilu 2023
Ya ce," Matasa musamman mata da ke amfani da intanet wajen tallata wasu kaya da suke sayarwa, yanzu komai ya tsaya cak, kuma hakan ya kara haifar da matsin lamba da damuwa da talauci a tsakanin al'ummarmu."Dan wasan Barcelona, Lionel Messi, ya kafa sabon tarihi a fagen kwallon kafa inda ya zarta tsohon dan kwallon Brazil Pele, wanda ya zura kwallaye 75 a shekara daya. Kafin wannan lokaci, Pele ne na biyu a tarihin zura kwallaye masu yawa cikin shekara guda, inda yake bayan Gerd Muller, wanda ya ci kwallaye 85 a wasanni 60 lokacin da yake kulob din Bayern Munich da Jamus ta Yamma a shekarar 1972. Sai dai a yanzu Messi, dan shekaru 25, shi ne ke bin bayan Muller, bayan da ya zura kwallaye biyu a wasan da kulob din sa ya buga da Mallorca ranar Lahadi. Don haka yanzu ya zura kwallaye 76 a wasanni 59 da ya buga. Hakan dai ya sanya shi a hanyar lashe kyautar Ballon d'Or a karo na hudu a jere.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]
Cite error: <ref> tags exist for a group named "Kamar ( information retrieval)", but no corresponding <references group="Kamar ( information retrieval)"/> tag was found
Cite error: <ref> tags exist for a group named "Manhajojin ne suka zo da haka", but no corresponding <references group="Manhajojin ne suka zo da haka"/> tag was found