Jump to content

Iskanci

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Iskanci wannan kalmar na nufin mutum wanda yakeyin lalata ko ɓarna akan abunda addini ya hana ko yayi tsawa akan abarshi.[1]

Misali[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Mutumin yayi iskanci.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Hornby, A s (2000). Oxford Advanced learner's Dictionary of Current English (8 ed.). Oxford University Press. ISBN 9780194799126.