Iskander Hachicha

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Iskander Hachicha
Rayuwa
Haihuwa Tunis, 21 ga Maris, 1972 (52 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Ƴan uwa
Mahaifi Mohamed Hachicha
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara
Nauyi 90 kg
Tsayi 189 cm

Iskander Hachicha ( Larabci: إسكندر حشيشة‎; an haife shi a ranar 21 ga watan Maris, 1972)[1] tsohon ɗan wasan judoka ne na ƙasar Tunisiya.[2]

Nasarorin da aka samu[gyara sashe | gyara masomin]

Shekara Gasar Wuri Ajin nauyi
2004 Gasar Judo ta Afirka 3rd Matsakaicin nauyi (90 kg)
2001 Gasar Judo ta Duniya 5th Matsakaicin nauyi (90 kg)
Gasar Judo ta Afirka 5th Matsakaicin nauyi (90 kg)
2000 Gasar Judo ta Afirka 1st Matsakaicin nauyi (90 kg)
3rd Bude aji
1999 Wasannin Afirka duka 1st Matsakaicin nauyi (90 kg)
1998 Gasar Judo ta Afirka 3rd Matsakaicin nauyi (90 kg)
1997 Wasannin Rum 3rd Matsakaicin nauyi (86 kg)
1996 Gasar Judo ta Afirka Na biyu Matsakaicin nauyi (86 kg)

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Iskander Hachicha at JudoInside.com
  2. "Skander HACHICHA (21 Mar 1972)" . Athens2004.com . ATHENS 2004 Organizing Committee for the Olympic Games. Archived from the original on 2004-09-07.