Islampur

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Islampur
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara

Gari ne da yake a Yankin Nalanda dake a karkashin jahar Bihar a kasar indiya. Akidayar shekarar 2011 Garin yana da jumullar mutane 35,651.