Izmir

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Izmir.

Izmir birni ne, da ke a yankin Ege, a ƙasar Turkiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, Izmir tana da yawan jama'a 3,028,323. An gina birnin Izmir kafin karni na sittin da biyar kafin haihuwar Annabi Issa.