Jump to content

JAMA'ATU AHABABU RASULULLAH

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
JS_Icon_Edit
JS_Icon_Edit

(JAMA'ATU AHABABU RASULULLAH):- Jama'atu ahababu RASULULLAH kungiyace nawasu mutanene da sukahada kansuwuri guda sukazama kungiyar Sakai da kai suke Walakabi wakansu da wannan suna domin jama'a Sufahimchi suwaye su?

A'INA SUKE DA ZAMA? (Jama'atu ahababu RASULULLAH) sunanan akasashe daban-daban,

(MISALI KAMAR):- (1)Nijar(2)Sudan(3)Ingila(4)Saudiya(5)Nigeria, dai Sauran kasashe naduniya dayawa Akwai(jama'atu ahababu RASULULLAH)

BANGARE-BANGARE (FANNI-FANNI) Jama'atu ahababu RASULULLAH tanada fannoni daban-daban dayawa achakinta

MISALI KAMAR:- (1) malamai masu wa'zi dakarantarwa(2)yan agaji masu taimakawa da tsaro jaran masu taimakawa datsaro(kauraye)(4)dicoration masu tsare-tsaren wake(5)masu kasida(sha'irai) Da kai sauransu sunan diyawa,

MANUFAR JAMA'TU AHABABU RASULULLAH SHINE:- (1)yada ilmi da soyayyar annabi MUHAMMADU, (2)Hana rarrabuwar kanmutane yayin banbanchi fahimta (3)Santa matasa ahanya domin sana'oi (4)Karfafa zumunchi atsakanin al'umma (5)wayar dakan mutane Susan mesukeyi,

INANE HEDQUTERS NA JAMA'ATU AHABABU RASULULLAH? Babban ofishinta duniya gabakidaya yana achikin grain kano unguwar kabuga janbulo, fist gate,

WANENE SHUGABANTA? Sharif sani janbulo shine schiyaman wato shugaban qungiyar Jama'atu ahababu RASULULLAH yan zaune agarin kano a'unguwar kabuga janbulo fist gate, Kuma shiyakafata kuma ya yadata asassan duniya.