Jump to content

JOHN OLATUNDE AYENI

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

AIKI[gyara sashe | gyara masomin]

A cikin shekarar 2011 Ayeni ya zama chiyaman na bankin Skye[1] wanda aka kirkira a cikin shekarar 2005 lokacin da bankin kasuwanci 5 (harda bond Bank wanda shi ayeni ya yi shi a cikin shekarar 2000) wadanda suka hada suka kirkiri da kudin da suka naira Biliyan daya a cikin shekarar 2007 Ayeni ya zama shine mai babbar shaya da kuma mataimakin chayaman na Aso savings and loans

KARATU[gyara sashe | gyara masomin]

Ayeni yayi makarantar gaba da sikandiren shi a baptist econdary school iya-bede in ijumu A jahar kogi tsakanin shekarar 1981-1985 sai kuma ya wuce kwara State Polytechnic ilorin a cikin jahar kwara. a cikin shekarary 1987 ya samu shiga Ahmadu bello University Zariya ya karanta lauya ya gama a cikin shekarar 1990

YARE[gyara sashe | gyara masomin]

Ayeni dan yaren yaruba ne kuma yana jin hausa da English sosai

INDA YA KWARE[gyara sashe | gyara masomin]

yayi mataimakin Chiyaman a Nigerian bar Association a Ikeja Branch mamba ne a International Bar Association

RECOGNITION[gyara sashe | gyara masomin]

Inda aka fi sanin shi wurin bada gudummuwar shi don ci gaban tattalin arziki nigeria Achivers Academy sun bashi lambar yabo ta dacta na science a kan Gudanarwar kasuwanci[2]

AIKIN SA KAI[gyara sashe | gyara masomin]

Ayeni shi keda Oluwatoyin Ayeni Educational Foundation wadda aka yi a cikin shekarar 1999 wadanda suke ba hazikan dalibai guda 25 a kowace shekara sikolaship wadanda suka fito daga karamar hukumar su

MANAZARTA[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Board appoints Mr Olatunde Ayeni as new chairman" (Press release). Skye Bank. Archived from the original on 2014-10-13
  2. https://www.manpower.com.ng/people/16515/john-olatunde-ayeni