Jacques Deschouwer
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 28 ga Faburairu, 1946 (80 shekaru) |
| Sana'a | |
| Sana'a |
competitive diver (en) |
Jacques Deschouwer (an haife shi ranar 28 ga watan Fabrairun 1946) ɗan ƙasar Faransa ne mai wasan nutsewa a cikin ruwa. Ya yi takara a gasar dandalin mita 10 na maza a gasar Olympics ta bazarar 1972.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Jacques Deschouwer". Olympedia. Retrieved 18 May 2020.