Jump to content

Jafarabad

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jafarabad
page d'homonymie de Wikimédia (mul) Fassara

Jafarabad na iya nufin:

  • Getashen, Armavir, Armenia, wanda a da ake kira Jafarabad
  • Azerbaijan
  • Aşağı Fərəcan, Azerbaijan, wanda a da ake kira Jafarabad
  • Cəfərabad, Jabrayil, Azerbaijan
  • Cəfərabad, Shaki, Azerbaijan
  • Jafarabad, Uttar Pradesh, gari ne a gundumar Jaunpur a jihar Uttar Pradesh ta Indiya.
  • Jaffrabad, Delhi, gari ne da ke cikin jihar Delhi, Indiya
  • Jaffrabad, Tamil Nadu, birni ne, da ke a jihar Tamil Nadu, a ƙasar Indiya
  • Jafrabad, birni ne kuma gunduma a gundumar Amreli a jihar Gujarat ta Indiya
  • Jafrabad, Bhopal, ƙauye a gundumar Bhopal na Madhya Pradesh, Indiya
  • Jafrabad, Jalna, tehsil a gundumar Jalna a jihar Maharashtra ta Indiya
  • Jihar Jafarabad, tsohuwar jihar sarauta ce, dake yankin Kathiawar dake gabar tekun Gujarat
  • Jafrabad, Murshidabad, garin ƙidayar jama'a a Yammacin Bengal
  • Lardin Alborz
  • Jafarabad, Alborz, Iran
  • Lardin Ardabil
  • Jafarabad, Ardabil, birni ne, a cikin gundumar Bileh Savar
  • Jafarabad, Khalkhal, ƙauye a cikin gundumar Khalkhal