Jainagar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jainagar
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara

Gari ne da yake a Yankin Madhubani dake a karkashin jahar Bihar a kasar indiya. Akidayar shekarar 2011 Garin yana da jumullar mutane 71,782.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]