Jakka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
jakkan saka
Mece tarike jakkar mata ta hannu
jakar kidi DA takardu
jakkar gayu ta mata
jakkar na'ura maikawakalwa (computer)
jakkar metafiya
hoton jikar tafiya

Jaka ko jakka ko jikka wata abace wacce ake amfani ita wajen saka abubuwan amfani, domin rage kaya ko yawan kaya. Jaka nada nu'uka dayawan gaske. Akwai nabaya, na hannu, na hannu babba DA karama, na tafiya, na maza, na Mata, na na'ura mai kwakwalwa(computer).

Yanda ake haɗata[gyara sashe | gyara masomin]

Anayin jakka da abubuwa dayawa Ada mutane sunayinta da fatan dabbobin wanda tafi kowacce jakka dadewa Ada da yanzu, ayanzu anfi amfani da yadi da sauransu wasunsu. akan sawo su dagak asar turai<r f> https://sewguide.com/types-of-bags/</ref>

Ire-iren Jakokkuna[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jakkar matafiya
  • Jakkar mata ta hannu
  • Jakka karama ta saka Kudi
  • Jakkar makaranta
  • Jakkar saka na'ura maikawakalwa (Computer)
  • Jakkar saka kayan sawa. da sauransu.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]