Jikka
Appearance
Jaka ko jikka wata abace wacce ake amfani ita wajen saka abubuwan amfani, domin rage kaya ko yawan kayayyaki. Jaka nada nu'uka dayawan gaske. Akwai nabaya, na hannu, na hannu babba DA karama, na tafiya, na maza, na Mata, na na'ura mai kwakwalwa(computer).
Yanda ake haɗata
[gyara sashe | gyara masomin]Anayin jakka da abubuwa dayawa Ada mutane sunayinta da fatan dabbobin wanda tafi kowacce jakka dadewa Ada da yanzu, ayanzu anfi amfani da yadi da sauransu wasunsu. akan sawo su dagak asar turai<r f> https://sewguide.com/types-of-bags/</ref>
Ire-iren Jakokkuna
[gyara sashe | gyara masomin]- Jakkar matafiya
- Jakkar mata ta hannu
- Jakka karama ta saka Kudi
- Jakkar makaranta
- Jakkar saka na'ura maikawakalwa (Computer)
- Jakkar saka kayan sawa. da sauransu.