James Ikechukwu
Appearance
James Ikechukwu (an haife shi a 6 ga watan Maris shekara ta 1924) a Idumuje-Unor, Bendel State, Nigeria, shahararran Sarki na gargajiya.
Iyali
[gyara sashe | gyara masomin]Yana da mata da yaya Mata uku da yaya Maza biyu.
Karatu da aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Trinity School, Kafanchan, shugaban Idumuje Clan's Development Committee, tsohon patron, Idumuje Branch, Action Group Party of Nigeria[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)