Jamilud Din Ahsan
Jamilud Din Ahsan | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 11 Mayu 1951 (73 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | Shugaban soji |
Jamilud Din Ahsan babban janar ne mai ritaya na Sojojin kasar Bangladesh kuma tsohon jakadan kaaar Bangladesh a kasar Libya . [1] Ya sami lambar yabo ta Bir Protik, lambar yabo ta huɗu mafi girma a kasar Bangladesh, saboda ayyukansa a Yakin 'Yanci na kasar Bangladesh.[2][3]
Ahsan memba ne na Kwamandojin Sashen . [4] Shi memba ne na Gidauniyar Kwalejin Yakin kasar Bangladesh . [5]
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]Ahsan ya yi yaƙi a Yakin 'Yanci na kasar Bangladesh kuma an ba shi Bir Protik, lambar yabo ta huɗu mafi girma ta sojojin Kasar Bangladesh. Ya kasance Kwamandan Kamfanin Charlie na 4th East Bengal Regiment kuma ya yi yaƙi a yakin Salda . [6] Ya kasance kwamishina a cikin Sojojin kasar Bangladesh a ƙarƙashin darussan yaƙi.[7]
A ranar 19 ga watan Oktoba shekara ta 1991 aka nada Ahsan a matsayin Darakta Janar na Sojojin Tsaro na Musamman wanda ya gaji Brigadier Janar Kazi Mahmud Hassan . [8][9] zuwa 26 ga watan Yulin shekara ta 1996, Manjo Janar Nurul Ahmed Rafiqul Hossain ne ya gaje shi.
Daga 7 Maris watan shekara ta alif dubu biyu biyu 2000 zuwa 13 ga watan Oktoba alif dubu biyu biyu da daya 2001, Ahsan babban darakta na Cibiyar Nazarin Kasa da Kasa da Dabarun Kasar Bangladesh.[10]
Ahsan shi ne Babban Janar na Ordnance na Sojojin kasar Bangladesh . [11] A ranar 11 ga watan Satumba shekara ta alif dubu biyu da biyar 2005, an nada shi jakadan kasar Bangladesh a Libya. [11]
Ahsan ya yi tsayin daka da yarjejeniyar tsaro tare da kasar Indiya a teburin da ake kira New Dimension of Bangladesh-India relations: Problems and Prospects . [12]
Ahsan shine mai kula da Kwamandojin Sashen Forum-Muktijudda 71. [13] A watan Fabrairunh shekara ta alif dubu biyu da a shirin da biyu 2022, an gabatar da sunansa don matsayin Kwamishinan Zabe na Hukumar Zabe ta kasar Bangladesh . [14]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "'Gaddafi's Libya a fool-dom'". 'Gaddafi's Libya a fool-dom' (in Turanci). Retrieved 2024-09-15.
- ↑ "Two books on Liberation War launched". The Daily Star (in Turanci). 2008-02-14. Retrieved 2024-09-15.
- ↑ "News & Events". uap-bd.edu. Retrieved 2024-09-15.
- ↑ "Anti-liberation forces behind rise of Islamist militants". The Daily Star (in Turanci). 2008-08-31. Retrieved 2024-09-15.
- ↑ "Bangladesh War Courses Foundation donate Tk 6.5 lakh for flood relief efforts". The Daily Star (in Turanci). 2024-09-04. Retrieved 2024-09-15.
- ↑ "Battle of Salda through the eyes of a hero". The Daily Star (in Turanci). 2021-12-02. Retrieved 2024-09-15.
- ↑ "Flood relief: War Courses Foundation donates Tk 6.5 lakh". The Daily Star (in Turanci). 2024-09-05. Retrieved 2024-09-15.
- ↑ "Major General (Retd) Jamil Says Bangladesh War Criminals Should be Punished". ভিওএ (in Bengali). 19 June 2008. Retrieved 2022-10-23.
- ↑ "Former DGS | SSF". ssf.gov.bd. Retrieved 2022-10-23.[permanent dead link]
- ↑ "BA-693 Maj Gen Jamil D Ahsan, BP, psc". biiss.org. Retrieved 2024-09-15.
- ↑ 11.0 11.1 "Maj Gen Jamilud Din Ahsan made envoy to Libya". Bdnews24.com (in Turanci). Retrieved 2024-09-15."Maj Gen Jamilud Din Ahsan made envoy to Libya". Bdnews24.com. Retrieved 2024-09-15.
- ↑ "Questions raised about defence deal with India". The Daily Star (in Turanci). 2017-03-28. Retrieved 2024-09-16.
- ↑ "Major General (Retd) Jamil Says Bangladesh War Criminals Should be Punished". ভিওএ (in Bengali). 2008-06-19. Retrieved 2024-09-15.
- ↑ "Search panel publishes 322 names for CEC, ECs selection - - observerbd.com". The Daily Observer. Retrieved 2024-09-15.
- Rayayyun mutane
- Shafuka masu fassarorin da ba'a duba ba
- CS1 Turanci-language sources (en)
- CS1 Bengali-language sources (bn)
- All articles with dead external links
- Articles with dead external links from September 2024
- Articles with invalid date parameter in template
- Articles with permanently dead external links