Jan lalle

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
henna

Jan lalle lallen gargajiya yanada matukar amfani Kuma Mata kanyi ado Dashi Domin chanxa launin fatansu xuwa ja. Anfiyin amfani da Shi lokacin bikin sallah ko bikin aure ko bikin suna dadea sauran su.fatan xaa chigaba da ado da kwalliya me fa'ida da amfani."Amfanoni sha biyu (12) da Lalle keyi Ga ‘Ya Mace.[1][2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]