Jana'iza
Appearance
Jana'iza: Wannan kalmar na nufin taron da akeyi idan ɗan adam mace ko namiji ya mutu don birne shi. A turance kuma ana kiranshi da Funeral.[1]
Misali
[gyara sashe | gyara masomin]- Manyan mutane sun hallarci Jana'izan Sarkin Kano.
- Mun tafi Jana'izan Mamacin.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Newman, Paul (2000). An Encyclopedia Reference Grammar. Yale University Press New Heaven and London. ISBN 9780300122466.