Jump to content

Jane Long

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jane Long
Rayuwa
Haihuwa 20 century
Karatu
Makaranta Jami'ar Brown 1970) Digiri a kimiyya
University of California, Berkeley (en) Fassara 1975) Master of Science (en) Fassara
University of California, Berkeley (en) Fassara 1983) Doctor of Philosophy (en) Fassara
Sana'a
Sana'a climatologist (en) Fassara
Employers University of Nevada, Reno (en) Fassara  (1997 -  2003)
Lawrence Berkeley National Laboratory (en) Fassara  (2004 -  2012)
Kyaututtuka

Jane CS Long ƙwararriyar masaniyar Amurka ce mai ilimin makamashi da yanayi . Ta kasance Mataimakiyar Darakta a Labarin Kasa na Lawrence Livermore kuma memba ce a Kungiyar (asar Amirka don Ci gaban Kimiyya.[1][2]


Long itace Babban Masanin Kimiyyar bada Gudummawa na Kravis, da kuma Asusun Tsaron Muhalli.[3]

Long ta sami digirinta na farko a fannin kimiyyavdaga Makarantar Injiniya ta Jami'ar Brown da masanan da digirgir daga jami'ar California, Berkeley.[4][5][6]

Daga shekara ta 1997 zuwa shekara ta 2003 Long tayi aiki a matsayin Shugaban Makarantar Mackay na Kimiyyar Duniya da Injiniya a Jami'ar Nevada, Reno .

A halin yanzu tana aiki azaman mai tsara yanayi a Majalisar Kimiyya da Fasaha ta California .

 

  1. "Jane Long selected as LLNL's Associate Director for Energy and Environment | Lawrence Livermore National Laboratory". www.llnl.gov. Retrieved 2020-12-03.
  2. "Jane Long". The Breakthrough Institute (in Turanci). Retrieved 2020-12-03.
  3. "EDF's contributing scientists". Environmental Defense Fund (in Turanci). Retrieved 2020-12-03.
  4. "Jane C.S. Long". Climate Engineering in Context 2021 (in Turanci). 2016-10-06. Archived from the original on 2021-01-16. Retrieved 2020-12-03.
  5. Cohan, Ellen (2015-04-20). "Jane Long". Climate One (in Turanci). Retrieved 2020-12-03.
  6. "Jane C.S. Long". California Council on Science & Technology (CCST) (in Turanci). Retrieved 2020-12-03.