Jangal
Appearance
|
| ||||
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Iran | |||
| Province of Iran (en) | Razavi Khorasan Province (en) | |||
| County of Razavi Khorasan Province (en) | Roshtkhar County (en) | |||
| District of Iran (en) | Jangal District (en) | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 6,650 (2016) | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Altitude (en) | 898 m | |||
Jangal ( Persian ) wani birni ne, kuma babban birni na Gundumar Jangal, a cikin gundumar Roshtkhar, da ke lardin Razavi Khorasan, a Iran . A ƙidayar jama'a a shekara ta 2006, yawan jama'arta yakai 6,232, a cikin iyalai 1,384. Jangal na nufin "kurmi" ko "daji" a harshen Farisa .
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
