Janine Lélis
Janine Lélis | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1974 (49/50 shekaru) |
ƙasa | Cabo Verde |
Sana'a | |
Sana'a | civil servant (en) |
Janine Tatiana Santos Lélis (an Haife ta a ranar 20 ga watan Janairu 1974) lauya ce ta Cape Verde kuma 'yar siyasa wacce ke aiki a matsayin Ministar Ƙasa, Tsaro da Haɗin Yanki. Ta kasance memba na majalisar dokokin Afirka kuma memba ta ƙasa na kwamitin musamman kan harkokin shari'a kuma shugabar CPI.[1][2][3][1]
Ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Lélis ta sami digiri na Shari'a daga Jami'ar Tarayya ta Rio de Janeiro da Digiri na biyu a fannin Kasuwanci da Dokar Ma'aikata a shekarar 2006.[1][4][5]
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Lélis aikin shari'a ta fara ne a TACV daga shekarun 1998 zuwa 2008 kuma ta kasance memba na kwamitin shari'a na majalisar dokokin Afirka kuma mataimakiyar shugaban kungiyar 'yan majalisar matasan Afirka. Daga shekarar 2006 zuwa 2016, ta kasance memba na ƙaramar hukuma kuma shugabar kungiyar masu zaman kan ta mai zaman kanta, kuma an zaɓe ta a majalisar dokokin Afirka daga shekarun 2011 zuwa 2016. Ta riƙe muƙamin ministar shari’a da kwadago kafin daga bisani aka mayar da ita zuwa ma’aikatar tsaro da haɗin kan yankuna a matsayin ministar ƙasa. Ta kasance memba a majalisar dokokin Afirka daga shekarun 2011 zuwa 2016, mamba na ƙasa a kwamitin musamman kan harkokin shari'a kuma shugabar CPI daga shekarun 2006 zuwa 2016, mamba na gundumomi kuma shugabar kungiyar masu zaman kansu ta canji kuma mamba a kwamitin sa ido na kungiyar lauyoyin Cape Verde daga shekarun 2004 zuwa 2008, lauya a TACV daga shekarun 1998 zuwa 2008, lauya tun a watan Disamba 1998, memba na kwamitin shari'a na majalisar dokokin Afirka kuma mataimakiyar shugaban kungiyar 'yan majalisar matasan Afirka.[6] [7]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 1.2 "Janine Tatiana Santos Lélis / Personalities / Identity / Start - CABO VERDE info". www.caboverde-info.com. Retrieved 2021-09-29. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name ":0" defined multiple times with different content - ↑ "Ministra Janine Lélis anuncia Estratégia Nacional para a Coesão Territorial". expressodasilhas.cv. Retrieved 30 September 2021.
- ↑ "Governo destaca importância da requalificação da orla marítima do Porto Novo". expressodasilhas.cv. Retrieved 30 September 2021.
- ↑ "Ministra Janine Lélis anuncia Estratégia Nacional para a Coesão Territorial". expressodasilhas.cv. Retrieved 30 September 2021.
- ↑ "Governo destaca importância da requalificação da orla marítima do Porto Novo". expressodasilhas.cv. Retrieved 30 September 2021.
- ↑ "Ministra de Estado, da Defesa Nacional e Ministra da Coesão Territorial". Governo de Cabo Verde (in Harshen Potugis). Retrieved 2021-09-29.
- ↑ "U.S. Provides $1 Million to Cabo Verde to Strengthen Criminal Justice to Fight Organized Crime". U.S. Embassy in Cabo Verde (in Turanci). 2021-02-23. Retrieved 2021-09-29.