Jump to content

Jantadi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Jantadi[gyara sashe | gyara masomin]

Wani karfene da mahauta suke amfani dashi wurin wasa wukan su na fida ko gitta (gatari)

karin bayani[gyara sashe | gyara masomin]

Shi wannan karfen ya kasanche anayin shineh a tabe kuma da zane zane a jikinshi haka ma masu faskare sukan wasa gatari dashi