Javid Hamzatau

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Javid Hamzatau
Rayuwa
Haihuwa Kizilyurt (en) Fassara, 27 Disamba 1989 (34 shekaru)
ƙasa Belarus
Karatu
Makaranta Faculty of Law of the Belarusian State University (en) Fassara
Sana'a
Sana'a amateur wrestler (en) Fassara
Nauyi 91 kg
Tsayi 1.76 m

Javid Shakirovich Hamzatau[1] (an haife shi ranar 27 ga watan Disambar 1989) ɗan kokawa ne kuma ɗan ƙasar Belarus wanda ya fafata a Greco-Roman 84–85 kg rabo. Ya lashe lambobin tagulla a Gasar Cin Kofin Duniya na shekarar 2013, Jami'ar 2013, da Gasar Olympics ta shekarar 2016.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Also Dzhavid Shakirovich Gamzatov, Russian: Джавид Шакирович Гамзатов

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]