Jump to content

Jean Baptiste

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

BOKAM, Jean Baptiste (an haife ne ranar 10 ga watan Oktoba, 1951) a Bagbeze I, Abong-Mbang District, East Province, Cameroon.

Yana da mata da yaya uku.

Karatu da aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

Université d'Etudes Supérieures de Securité Sociale, Saint Etienne, France, Jean Moulin University, Lyons, France (Diplôme d'Etudes Approfondies de Sciences Economiques), yashiga Caisse Nationale de Prevoyance Sociale (CNPS) a shekara ta, 1976 zuwa 1978, shugaba a, CNPS a shekara ta, 1980zuwa1981, mataimaki director na debts collection a shekara ta 1982 zuwa 1984, yayi minister na Labour and Social Welfare a shekara ta, 1988[1]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)