Jump to content

Jenkem

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jenkem

Jenkem Jenkem wani abu ne mai shaka da hallucinogen da aka halicce shi daga sharar ɗan adam (Mutum). A tsakiyar shekarun 1990, an ba da rahoton cewa, wani maganin gargajiya ne da ya shahara a titi a tsakanin matasan ƙasar Zambiya, wanda aka samar da shi ta hanyar sanya najasa da fitsari a cikin kwalba ko bokiti, a rufe shi da balan-balan ko murfi sannan a bar shi ya yi taki a rana; daga baya za su shaka iskar gas din da aka haifar.[1]

  1. http://www.aegis.com/news/ap/1999/ap990703.html