Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Takai
Appearance
(an turo daga Jerin sunayen Mazabun Karamar Hukumar Takai)
Karamar Hukumar Takai ta jahar Kano tana da mazabu goma (10)a karkashinta, ga jerin sunayensu kamar haka.[1]
- Bagwaro,
- Durbunde,
- Fajewa,
- Falali,
- Faruruwa,
- Kachako,
- Karfi,
- Kuka,
- Takai,
- Zuga,