Jerry Patrick onuokaibe
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 1983 (41/42 shekaru) |
| Sana'a | |
Jerry Patrick onuokaibe shahararren hamshakin dan kasuwa ne kuma mai bayar da agaji. Shi ne Shugaba na First Choice Afro Villa Ltd da Mburubu Construction Company Ltd.
Nasarori
[gyara sashe | gyara masomin]Onuokaibe ya samu yabo da dama saboda irin gudunmawar da yake bayarwa a fannin ilimi da ci gaban al'ummarsa. A shekarar 2024, an ba shi lambar yabo ta karramawa saboda irin gudunmawar da yake bayarwa wajen ci gaban ilimi da zamantakewar jami’ar Nnamdi Azikiwe.