Jump to content

Jiří Oberfalzer

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jiří Oberfalzer
Czech politician Jiří Oberfalzer
Haihuwa 17 January 1954
Dan kasan Karlovy Vary
Title Senator
Jam'iyyar siyasa Civic Democratic party

 

Jiří Oberfalzer (an haife shi a ranar 17 ga watan Janairun shekara ta 1954) ɗan siyasan Jamhuriyar Czech ne kuma mataimakin shugaban majalisar dattijai na Jamhuriwar Czech kuma yana aiki a matsayin memba na majalisar birni ta Czech.[1][2]

Rayuwa ta Farko da Ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a Karlovy Vary, Czechoslovakia [yanzu Jamhuriyar Czech] a ranar 17 ga watan Janairun shekara ta 1954.[3] Ya kammala karatu a Jami'ar Charles ta Prague daga bangaren lissafi da kimiyyar lissafi. Mista Oberfalzer sami albarka da yara biyar.[4]

Shi ɗan wasan kwaikwayo ne, malamin makarantar sakandare, ɗan siyasa kuma a halin yanzu yana aiki a matsayin mataimakin shugaban Majalisar Dattijai ta Jamhuriyar Czech tun daga shekara ta 2004 kuma a baya ya yi aiki a matsayin shugaban sashen manema labarai na Ofishin Jakadancin Shugaban Czechoslovakia kuma babban darakta na Gidauniyar Patriae a cikin shekarun 1990.[5]

Political Party

[gyara sashe | gyara masomin]

Shi memba ne na Civic Democratic Party tun 1999

A halin yanzu yana aiki a matsayin Mataimakin Shugaban Majalisar Dattijai na Jamhuriyar Czech kuma Mataimakin Shugaban Kwamitin Ajenda da Tsare-tsare a Majalisar Dattawan Jamhuriyar Czech a halin yanzu yana aiki a matsayin memba na Kwamitin Karramawa na Jiha na Kwamitin Ajenda da tsari da memba kuma memba na Kwamitin Majalisar Dattawa na dindindin 'Yan uwa Mazauna Kasashen Waje bi da bi.

  1. https://www.senat.cz/senatori/index.php?lng=en&par_3=172
  2. https://tibet.net/prague-senate-officially-welcomes-sikyong-and-supports-tibets-mwa/jiri-oberfalzer/
  3. https://www.imdb.com/name/nm5784911/
  4. https://tibetoffice.ch/genevaforum/genevaforum/jiri-oberfalzer-vice-president-senate-of-the-parliament-czech-republic/
  5. https://tibetoffice.ch/genevaforum/genevaforum/jiri-oberfalzer-vice-president-senate-of-the-parliament-czech-republic/