Jump to content

Jimla

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
jimla
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na semantic unit (en) Fassara, utterance (en) Fassara da linguistic form (en) Fassara
Hannun riga da Q9380011 Fassara

Jimla na nufin haɗa kalma da kalma su tada magana mai ma'ana

Ire-iren jimla

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Jimla mai yankin suna: tana faruwa ne daga farkon jimla zuwa gabanin kalmar wakilin suna
  2. Jimla mai yankin aiki: tana farawa ne daga kalmar wakilin Suna zuwa ƙarshe jimla.[1]
  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-02-03. Retrieved 2021-03-12.