Jinan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Jinan.

Jinan (lafazi : /tsinan/) birni ce, da ke a ƙasar Sin. Jinan tana da yawan jama'a 7,067,900, bisa ga jimillar 2014. An gina birnin Jinan kafin karni na huɗu kafin haifuwan annabi Issa.