Jump to content

Jinya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
sai anyi karatun kula da mara lafiya sanan ake yi jinya a muhalli

Jinya aikine a ɓangaren kula da kiwon lafiya, kamar wurin kulawa da daidaikun mutane, iyali da kuma al umma saboda su samu ingattciyar rayuwa.[1]Maáikatan jinya sun banbanta daga sauran maáikatan kula da lafiya saboda alaqar su da marasa lafiya,hararwa da kuma kima wurin koyo.Maáikatan jinya suna koyon bangarori daban daban tare da matakin hukumar tantance magunguna.Maáikatan jinya sun kunshi manyan naúrori wurin muhallin kula da lafiya;[2][3]amma akwai shaidar cewa duniya na fuskantar karancin maáikatan jinya.[4]Maáikatan jinya suna hada hannu da sauran hukumomin kula da lafiya kamar masu kwararru akan magungunan asibiti,masu koyon aikin jinya,masu bada kula akan halittar dan adam da kuma masana ilimin kwakwalwa.Ba kamar masu koyon aikin jinya ba,maáikatan jinya basu iya rubuta magani a kasar Amerika. Masu koyin aikin jinya sune Maáikatan jinya da suka yi digiri na farko akan fannin aikin jinya, Tun lokacin da baáyin yaki,ilimin koyon jinya ya zamana sai kabi hanyoyi daban daban saboda kaídoji da kula hanyoyin gargajiya sun canja sosai ba kamar da ba.[5] [6]

Maáikatan jinya suna hada tsari na kula,su hada hannu wurin yin aiki tare da mara lafiya ,iyalin mara lafiya,da sauran kungiyoyin da suke warkar da rashin lafiya domin samun ingantacciyar rayuwa.A kasar London da kuma Amerika, maáikatan jinya na asibiti da masu koyon aikin jinya,suna duba matsalolin rashin lafiya da kuma bada maganin daya dace da sauran gwaje-gwaje akan tsarin da ya dace.