Joan Najita

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ita kwararriya ce akan samuwar tauraro da samuwar tsarin taurari da kuma juyin halitta,musamman iskar gas a cikin faifai.

Kyauta[gyara sashe | gyara masomin]

A cikin 1996,an ba Najita lambar yabo ta Annie Jump Cannon Astronomy.