Joel Kolade

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Chief Joel Kolade (an haifeshi ranar 23 ga watan Janairu, 1931) a Iyara-Ijumu, jihar Kwara, Najeriya. Ya kasance shahararran ɗan jarida ne a ƙasar.[1]

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Yana da mata da yaya Mata uku da yaya Maza biyu.

Karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Yayi St Michael's Primary School, Kaduna a 1939-46,Boys' High School, Ibadan, 1947-53 (Advanced Management Diploma, 1975), mataimaki publicity officer, 1954, yazama publicity officer, 1959, bayannan senior information officer, 1962, sannan principal infor-mation officer, 1967, daga nan chief information officer, 1968, mataimakin director na Information 1973.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)Nigeria