Johannes Petrus

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

BOTHA, Johannes Petrus (an haife shi ranar 4 ga watan Oktoba, 1949) a ƙasar South Africa.

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Yana da mata da yaro daya kachal.

Karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Yayi makarantar Rouxville High School, South Africa, Rand Afrikaans University (Doctor of Comerce); Malami a Orange Free State University,1979-80, mataimakin Dean Na Department of Administration and Management Jamian Bophuthats-wana, South Africa, gashi kuma farfesa ne a fannin Tattalin arziki.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)