John Stewart (bishop)
Appearance
John Stewart (bishop) | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 10 ga Augusta, 1940 (84 shekaru) |
ƙasa | unknown value |
Karatu | |
Makaranta | Newington College (en) |
Sana'a | |
Sana'a | priest (en) |
Imani | |
Addini | Anglicanism (en) |
John Craig Stewart (an haife shi 10 ga Agusta 1940) shi ne Bishop na Yankin Gabas kuma Vicar Janar na Diocese na Anglican na Melbourne.[1]
Stewart ya sami ilimi a Kwalejin Newington (1953 – 1954),[2] Kwalejin Wesley, Melbourne da Ridley Theological College.
Ya auri Janine Stewart.[3]