Joseph Bamidele

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

BOLAJI, Dr Joseph Bamidele (an haife shi ranar 19 ga watan Yuli, 1934) a Eruwa, jihar Oyo, Najeriya.

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Yana da mata da yaya mata uku.

Karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Baptist Day School, Ogbomosho,1940-47, Baptist College, Iwo,1951-54, Rural Education Centre, Akure, 1959, Washburn University,Topeka, Kan-sas, USA, 1964-70, University of Kansas, Lawrence, Kansas, USA, 1971-73, yayi shugaban makaranta a Nigerian Baptist Convention schools, Malami jamia Na University of Lagos, 1974-81, dan kungiyar na National Party of Nigeria 1983.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)