Joseph Bombo
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa |
Mendi (en) |
| ƙasa | Sabuwar Zelandiya |
| Karatu | |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
rugby league player (en) |
BOMBO, Joseph Bombo, (An haifeshi a watan Agustan a shekara ta 1934) a Bouaké, Côte d'Ivoire, ya zurfafa ilimi a fannin lafiyar hakori, aka zabe shi a matsayin dan kungiyar National Assembly a shekara ta, 1970-zuwa 1980, Dan committee na Parti Démocratique de la Côte d'Ivoire a shekara ta (1985) yazama Mayor na Ġrand-Lahou a shekara ta( 1985).[1]
Sanaar wasan kwallon kafa
[gyara sashe | gyara masomin]Wakilcinsa
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)