Joseph Freddy

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

APPASAMY, Joseph Freddy (an haife shi ranar 14 ga watan Janairu, 1926) a Mauritius, ya kasance shahararran ɗan kasuwa[ana buƙatar hujja].

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Yana da mata da yaya mata biyu da Namiji daya.

Karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Royal College, Port Louis; quartermaster-sergeant, Mauritius Defence Force,1944-45, mataimaki na town clerk, Port Louis, bayannan yayi directorna Public Relations Office, Mauritius Sugar Industry, dan kungiyar Institute of Public Relations, London, Dan kungiyar Association Française de Relations Pub-liques, yaya chief editor na Monthly Bulletin na Agriculture, Industry and Commerce, dan kungiyar Port Louis Tennis Člub, dan kungiyar Racing Club, aka bashi award na Medal of the City of Port Louis, 1966.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)