Jump to content

Joshua Ikhaghomi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Joshua Ikhaghomi
Rayuwa
Haihuwa 13 ga Yuli, 1975 (48 shekaru)
Sana'a
Sana'a swimmer (en) Fassara

Joshua Ikhaghomi (an haife ta a ranar 13 ga watan Yulin shekara ta 1975) ƴar wasan ruwa ce ta Najeriya. Ta yi gasa a wasanni biyu a gasar Olympics ta 1992 . [1]

Bayanan da aka ambata[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Joshua Ikhaghomi Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2016-12-04. Retrieved 13 March 2020.