Joshua selman
Appearance
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Joshua selman ta kasance marubuciyar kasar najeriya ce kuma kwararriya ce wurin rubuta litattafan soyyaya. Rufunta da kwarewar ta wurin rubuta labarai sun baiyana a jaridu da dama.Ta fara rubuta littattafai ne a shekara ta 2008 bayan ta aje aiki daga kamfanin lissafin kudi,ta rubuta littafinta na farkon shekarar (2009).