Josph Akinfenwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Josph Akinfenwa
Rayuwa
Sana'a

Joseph Akinfenwa(an haifeshi ne a ranar 24 ga watan mayu na shekarar 1956) Angelican bishop ne shi a najeriya sannan bishop ne shi a garin ibada daya daga cikin goma sha tara na angelican province na a garin ibadan,kuma cikin sha hudu daga chocin najeriya.[1]

Kuma an haifeshine a cikin garin zaria

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://dailypost.ng/2018/10/28/anglican-bishop-predicts-2019-elections-warns-politicians/