Jump to content

Julião Gaspar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Julião Gaspar
Rayuwa
Haihuwa 28 ga Maris, 1990 (34 shekaru)
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
 

Julião Francisco Gaspar, wanda ake ma laƙabi da Vermelhinho, (an haife shi a ranar 28 ga watan Maris ɗin 1990) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon hannu ne na ƙasar Angola don Interclube da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Angola.

Ya halarci Gasar Wasan Hannu ta Maza ta Duniya ta shekarar 2017. [1]

  1. "2017 World Championship roster" (PDF). Archived from the original (PDF) on 2017-01-13. Retrieved 2023-03-30.