Julius Abure
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 24 ga Yuni, 1971 (54 shekaru) |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Julius Abure (an haife shi a ranar 24 ga watan Yunin shekara ta 1971) lauya ne kuma ɗan siyasan Najeriya wanda ke aiki a matsayin Shugaban Jam'iyyar Labour Party (LP).Abure a baya ya kasance Sakataren Kasa na Jam'iyyar Labour kuma ya yi aiki a Hukumar Gyara ta Jihar Edo.[1]