Junaidah Aman

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Junaidah Aman
Rayuwa
Haihuwa Taiping (en) Fassara, 18 ga Faburairu, 1955 (69 shekaru)
ƙasa Maleziya
Sana'a
Sana'a dan tsere mai dogon zango
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Junaidah Aman (haihuwa 18 Fabrairu 1955) ta kasan ce yar wasan dogon tsalle na kasar Maleshiya ta fafata a gasar tsere na mata na tsawon mita 400 a Wasan 1972 na Olampik.[1]

Haihuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haife ta a kasan Malesiya.[1]

Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Ta kasan ce yar wasan dogon tsalle.[1]

Duba nan[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 1.2 Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Junaidah Aman Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 2 August 2017.