Köln

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Köln.

Köln [lafazi: /keln/] ko Cologne (lafazi: kolony) birni ce, da ke a ƙasar Jamus. A cikin birnin Köln akwai mutane 1,060,582 a kidayar shekarar 2015. An gina birnin Köln a karni na ɗaya kafin haifuwan annabi Issa. Henriette Reker, ita ce shugaban birnin Köln.